IQNA - 'Yar kasar Sweden wadda ta bayyana kanta a matsayin "matar salibi" ta kona wani kur'ani mai tsarki a lokacin da take rike da giciye a birnin Stockholm.
Lambar Labari: 3491052 Ranar Watsawa : 2024/04/27
Tehran (IQNA) firayi ministan kasar Canada ya fitar da wani bayani na tunawa da musulmin da aka kashe a masallaci a garin Quebec na kasar.
Lambar Labari: 3485604 Ranar Watsawa : 2021/01/30